Zanga-zangar na zuwa a daidai lokacin da aka sanar da cewa ƙungiyar ƙwallon kafa ta DR Congo ta soke atisayen da take yi na ...
Kwamishinan Hisba a jihar Bauchi, Barista Aminu Balarabe Isa, ya shaida wa BBC cewa matasan biyu waɗanda shekarunsu ba su wuce 30 ba, sun nemi wani limamin ya ɗaura musu aure a kan sadaki ƙanƙani.
Daga lashe Premier League da haɗa maki 100 a kakar tamaula, zuwa ɗaga kofin UEFA Champions League, har zuwa zama ƙungiya ta ...
Real Madrid na da ƙwarin gwiwar ɗaukar Rodri daga Manchester City sakamakon tafiyar Pep Guardiola, Bayern Munich na shirin ...
Manchester City na shirin ban kwana da Pep Guardiola a karshen kakar nan bayan lashe manyan kofi 17 guda 20 jimilla.
A baya-bayan gwamnonin da suka gama wa'adin mulkin jihohinsu na rububin zuwa majalisar dattawa domin wakiltar jihohinsu.
Makomar duniya na ɗaya daga cikin tambayoyi na ban mamaki da ake yi a kimiyance. Ko su kansu masana kimiyyar na ganin akwai ...
Yan bindigan sun sace ɗaliban da zuwa yanzu ba a tantance yawansu ba a wasu makarantu a jihar Borno da ke arewa maso gabashin ...
Najeriya da Afirka ta Kudu da kuma Tunisia duk suna cikin wannan siradi kasancewar suna cikin rukuni ɗaya da ƙasashen da za ...
Har yanzu dai ministan na Abuja na cikin jam'iyyar PDP, inda yake cigaba da iƙirarin cewa tsagin da ke tare da shi ne ya samu ...
Da safiyar yau ne Shugaba Trump na Amurka ya ce dakarun Amurka da na Najeriya sun kashe - mataimakin babban kwamandan ...